iqna

IQNA

al’ummar musulmi
Tehran (IQNA) A karshe dai an amince da shirin gyaran Masallacin Bolton da ke Ingila wanda aka fara gabatar da shi shekaru hudu da suka gabata. Hakan ya baiwa al'ummar musulmin birnin fatan samun karin wurin ibada.
Lambar Labari: 3487428    Ranar Watsawa : 2022/06/16

Me Kur'ani Ke Cewa (7)
A yau daya daga cikin manyan matsalolin al’ummar musulmi ita ce mamayar daular da ba musulmi ba a kansu, wanda wani lokaci yakan haifar da takurawa da hani wajen aiwatar da hukunce-hukuncen Musulunci da ma maimakon ibada. Amma me Kur'ani ya ce game da wannan?
Lambar Labari: 3487396    Ranar Watsawa : 2022/06/08

TEHRAN (IQNA) – Kasashe da al’ummar musulmi na da shirye-shirye da al’adu daban-daban a lokacin azumin watan Ramadan mai albarka.
Lambar Labari: 3487178    Ranar Watsawa : 2022/04/17

Tehran (IQNA) Masu fafutuka daga sassa daban-daban na duniya suna kiran hukumomin Burtaniya da su gudanar da bincike kan mutuwar fitacciyar mai fafutukar kare hakkin bil adama Alaa Al-Siddiq.
Lambar Labari: 3486038    Ranar Watsawa : 2021/06/22

Mohammad Hussain Hassani:
Tehran (IQNA) Mohammad Hussain Hassani shugaban cibiyar ayyukan kur’ani ta Iran ya jaddada wajabcin yin aiki domin samun zaman lafiya da fahimtar juna tsakanin al’ummomin duniya.
Lambar Labari: 3485750    Ranar Watsawa : 2021/03/17

Tehran (IQNA) ministan harkokin wajen kasar Iran ya aike da sakon ta’aziyyar rasuwan Allamah Ahmad Zain babba malamin Ahlussunna a Lebanon.
Lambar Labari: 3485711    Ranar Watsawa : 2021/03/04

Tehran (IQNA) malaman yankin Jabl Amil na kasar Lebanon sun fitar da wani bayani da ke yin tir da Allawadai da wani fim da wasu suka shirya kan Fatima Zahra (AS).
Lambar Labari: 3485506    Ranar Watsawa : 2020/12/29

Jagoran Juyin Juya Halin Musulunci A Iran:
Tehran (IQNA) Jagoran juyin juya halin Musulunci Ayatullah Sayyid Ali Khamenei ya bayyana cewar Iran ba ta damu kan waye zai lashe zaben shugabancin Amurka ba
Lambar Labari: 3485331    Ranar Watsawa : 2020/11/03

Tehran (IQNA) kakakin majalisar dokokin Iran ya bayyana cin zarafin Annabi a matsayin cin zarafin dukkanin Annabawan Allah baki daya.
Lambar Labari: 3485320    Ranar Watsawa : 2020/10/30

Tehran (IQNA) Velayati ya ce manufar kulla alaka tsakanin Isra’ila da wasu larabawa ita ce kawar da hankulan al’ummomin duniya kan Falastin.
Lambar Labari: 3485194    Ranar Watsawa : 2020/09/17

Tehran (IQNA) babban malamin addini na kasar Iraki Ayatollah Ozma Sayyid Ali Sistani ya mika sakon ta’aziyya ga al’ummar kasar Lebanon, biyo bayan mummunan hatsarin da ya faru a birnin Beirut .
Lambar Labari: 3485061    Ranar Watsawa : 2020/08/06

Bangaren kasa da kasa, shugaban kungiyar ‘yan ta’addan daesh Abubakar Baghdadi ya yi wani sabon bayani da aka nada a sauti domin mabiyasa.
Lambar Labari: 3482919    Ranar Watsawa : 2018/08/23

Bangaren kasa da kasa, an bude babban taron malaman gwagwarmaya na duniya a birnin Beirut fada mulkin kasar Lebanon mai taken nuna goyon baya ga Palastine.
Lambar Labari: 3482059    Ranar Watsawa : 2017/11/02

Bangaren kasa da kasa, a daren yau ana gudana da taron idin Ghadir wanda cibya Jaafariyya ta dauki nauyin shiryaa a garuruwa daban-daban na kasar.
Lambar Labari: 3481878    Ranar Watsawa : 2017/09/09

Bangaren kasa da kasa, an bude wani babban reshe na cibiyar kur’ani da ke karkashin hubbaren Imam Hussain a birnin Bagadaza tare da halartar Hamed Shakernejad.
Lambar Labari: 3481413    Ranar Watsawa : 2017/04/17

Bangaren kasa da kasa, kwamitin malaman addini na musulmi a duniya ya yi gargadi dangane da duk wani yunkuri na dauke ofoshin jakadancin Amrka daga birnin Tel aviv zuwa Quds.
Lambar Labari: 3481159    Ranar Watsawa : 2017/01/22